1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
FasahaAfirka

Albarkatun kasa masu amfani da ba a san su ba

September 16, 2025

Afrika ce ke bayar da kwarin gwiwar fasahar zamani ta hanyar muhimman ma'adanai daga ko'ina cikin nahiyar, amma wa wadannan albarkatun kasar ke amfana? Ga karin bayani cikin wannan faifen bidiyon.

https://p.dw.com/p/50VKY