You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Wasanni
Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labari
Babban labari
Labarin Wasanni: Barcelona ta lashe La Liga
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Dan wasa Abdullahi Shehu ya samu nasara a fagen tamola
Dan wasa Abdullahi Shehu ya samu nasara a fagen tamola
Labarin Wasanni: Yadda ta kaya a karshen mako
Labarin Wasanni: Yadda ta kaya a karshen mako
Yayin da ake daf da kammala kakar Bundesliga ta bana, FC Heidenheim da ke kasan tebur ta yi canjaras da Bayern Munich.
A Najeriya, yara mata Musulmi na gwagwarmaya a fannin kwallon kafa
A Najeriya, yara mata Musulmi na gwagwarmaya a fannin kwallon kafa
Galibin mazauna jihar Kwara da ke Najeiya sun kasance Musulmai, inda kuma addini ya ke da tasiri a rayuwar mutane.
Dan Kenya ya kafa tarihi a gudun fanfalake
Dan Kenya ya kafa tarihi a gudun fanfalake
Cece-kuce a Amurka kan tsadar tikiten kallon wasan cin kofin duniya. Barcelona ta kama hanyar zama zakaran La Liga.
Kan gaba wajen zuwa gasar zakarun kwallon kafa na Turai
Kan gaba wajen zuwa gasar zakarun kwallon kafa na Turai
Hazakan 'yan wasa irin Cristiano Ronaldo, Lionel Messi, da Toni Kroos sun sauya gasar zakarun Turai.
Yadda wasanni suka kaya a karshen mako
Yadda wasanni suka kaya a karshen mako
Borussia Dortmund na ci gaba da takewa Bayern Munich baya, a kakar Bundesliga ta bana.
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
'Yan sanda sun yi artabu da masoyan Messi a Indiya
Masoyan Lionel Messi sun rusa shingen jami'an tsaro a wani filin wasa don yin tozali da gwaninsu a kasar Indiya.
Dimbin darusan da ke cikin kakar-wasa ta Bundesliga
Bajintar Bayern Munich da rawar da Dortmund ta taka da ban kwanar Thomas Müller sun dauki hankali a Bundesliga a bana.
Cinikin 'yan wasa mafi tsada a Bundesliga
Shararren dan wasa Florian Wirtz ya sauya sheka daga Bayer Leverkusen zuwa C Liverpool, a kan kudi Euro miliyan 150.
Tsallake zuwa bangare na gaba Rayuwa
Rayuwa
Martani kan zuba jari
Hukumomin kula da wasannin a Jamus na fuskantar kalubalen zanga-zangar adawar gayyato masu zuba jari daga 'yan kallo.
Talla