You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bauchi
Bauchi yana cikin manyan garuruwa na arewacin Najeriya kuma garin ke zama helkwatar jihar ta Bauchi.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: Shirin Fadama ya rage yunwa a Bauchi
Shirin samar da abinci da ake kira da shirin Fadama ya taimaka wajen rage yunwa a Jihar Bauchi da ke Najeriya.
Matashi mai walda a Bauchi
"Sana'ar walda ta fi min aikin gwamnati don bana ji akwai aikin da zai ba ni salari kamar wannan." A cewar Lawal.
Matashi mai walda a Bauchi
"Sana'ar walda ta fi min aikin gwamnati don bana ji akwai aikin da zai ba ni salari kamar wannan." A cewar Lawal.
Barazanar ambaliyar ruwa a Afirka
Najeriya da Nijar sun fuskanci ambaliyar ruwa da ta yi sanadiyyar rayuka da gidaje da wuraren ibada da kasuwanni
Ambaliya: An yi asarar dukiya a Najeriya
A Najeriya ruwan sama mai yawa da aka samu a garin Bauchi da wasu kananan hukumomi a jihar, ya haddasa ambaliya wacce ta lalata gidaje, wuraren ibada da na kasuwancin jama’a da dama.
Ambaliya: An yi asarar dukiya a Najeriya
Ambaliyar ruwa ta yi barnar dukiyoyin jama'a a birnin Bauchin Najeriya da kewayensa.
Jam'iyyar APC a Najeriya ta ci zaben cike gurbi
Hukamar zabe mai zaman kanta a Nijariya ta bayyana sakamakon zaben cike gurbi na dan majalissar dattawa shiyyar Daura.
Najeriya: Zaben cike gurbi a jihohin Bauchi da Katsina
A Najeriya, hankalin jama'a ya karkata ga zaben cike gurbi da za a yi a kudancin jihar Bauchi.
Zaben cike gurbi a kudancin Bauchi
A Najeriya, hankalin jama'a ya karkata ga zaben cike gurbi da za a yi a kudancin jihar Bauchi.
Iska ta haddasa asara a jihar Bauchi
Iska ta yi sanadiyyar rayuka da dukiya a jihar Bauchi
Shirin Safe na 19.06.2018
Sabuwar gwamnatin Italiya ta bukacin taikon Jamus kan magance matsalolin bakin haure kana ana samun sakamako na mamaki a gasar neman cin kofin kwallon kafa na duniya.
Saurari shirin rana na 18.06.2018
A cikin shirin za a ji cewar a Nijeriya jama’a na ci gaba da jimamin mutuwar mutane 84 da suka rasu a sanadiyyar wata iska mai karfin gaske da ta afka wa garin Bauchi.
Almajiran Zakzaky sun kai ziyara ga Dahiru Bauchi
Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky sun kai ziyarar sada zumunci na azumin watan Ramadan ga Sheikh Dahiru Usman Bauchi kan mahimancin kyautata zamantakewa.
Almajiran Zakzaky sun kai ziyara ga Dahiru Bauchi
Almajiran Sheihk Ibraheem Zakzaky sun kai ziyarar sada zumunci na azumin watan Ramadan ga Sheihk Dahiru Usman Bauchi.
Shirin Rana na 01:06:2018
A cikin shirin za a ji cewa a jahar Bauchin Najeriya an zabtare wa mafi yawancin ma’aikatan jihar albashi da kusan kashi arba’in sannan muna dauke da sharhunan jaridun Jamus akan kasashenmu na Afirka a wannan mako mai karewa.
Kogin Zaki tushen arziki a jihar Bauchin Najeriya
Masana tattalin arziki sun gargadi gwamnatin jihar Bauchi kan ta gudanar da gyaran bakin kogin Zaki dan cigaban jihar.
Bauchi: Mataimakin gwamna ya ajiye aiki
Sanarwar da mataimakin gwamnan jihar Bauchi a Najeriya ya bada ta ajiye na cigaba da haifar da maida martani a kasar.
Bauchi: Mataimakin gwamna ya ajiye aiki
A daren ranar Laraba ce mataimakin gwamnan jihar Bauchi Injiniya Nuhu Gidado ya yi murabus daga mukaminsa bayan da ya mika takardar barin aiki ga gwamnan jihar Bauchin Muhammad Abdullahi Abubakar.
Mata na koyon sanao'in hannu a Bauchi
Matashi ya bude cibiyar koyarwa matasa sanao'in hannu a Bauchi
Bunkasa ma'adanan karkashin kasa a Najeriya
Ma'adanan karkashin kasa za su taimakawa Najeriya magance matsalar rashin aiki ga matasa.
Saurari shirin rana na 10.12.2017
A ciki akwai rasuwar Sarkin Katagum Alhaji Muhammad Kabir Umar da ke Jihar Bauchi a Najeriya, sannan kungiyar masu neman haramta amfani da makamin nukiliya ta gargadi duniya kan barazanar nukiliyar Koriya ta Arewa.
Wane ne Sheikh Darhiru Bauchi?
Hira da malamin Islama na darikar Tijanniya da ke Najeriya Sheik Dahiru Usman Bauchi, kan tarihin rayuwarsa.
Wata cuta ta halaka mutane 80 a Bauchi
An dai shiga bincike don gano dalilai da suka sanya wannan cuta da ke da alaka da zazzabi ke halaka mutane.
Illar bunkasar kasuwancin gawayi a Najeriya
Harkar Gawayi na cigaba da bunkasuwa tare da karbuwa a tsakanin al’ummar Najeriya musamman a jihar Bauchi
Tallafin karatu ga marasa galihu
A yunkurinta na ganin ilimi ya wadata, wata mata a Bauchi ta dukufa wajen koyar da mata da yara
Samar da aiki ga matasa aiki a Bauchi
Wani dan siyasa a Bauchi ya dukufa wajen samawa matasa aiki
Shirin rana na DW na 25.08.2017
A cikin shirin za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta a Tarayyar Najeriya na ci gaba da gudanar da aikin rajistan masu zabe a wani mataki na rubuta wadanda shekarunsu suka isa yin zabe da kuma wadanda aka samu kure kan katocin su kafin zabuka masu zuwa a kasar.
Tarihin Ramadan Press Bauchi.
Hira da Alhaji Garba Mohammed Noma shugaba kamfani dab'i na Ramadan da ke garin Bauchi a Najeriya inda ya bada cikakken tarihin kamfanin
Saurari shirin rana na 21.07.2017
Gwamnatin Najeriya ta dauki matakin sake raba darussan addinai a makarantun kasar.
Shirin Rana, 18.07.2017
A cikin shirin, gwamnatin jihar Bauchi a Najeriya ta bullo da wani shirin biyan kudin jiyya ga al'umma maza da mata marasa galihu wadanda ke fama da cutar da ba za su iya biya ba saboda kaifin talauci, wanda kuma in har ba a agaza musu ba tana iya kaiwa ga babbar asara.
Tarihin garin Bauchi da kafuwarsa
Karfafa huldar DW da gidajen radiyo a Najeriya
Karafa huldar DW da gidajen radiyo a Najeriya
Shirin Safe na DW na 29.01.2017
A cikin shirin za a ji batun ziyarar da wata tawagar tashar DW ke yi a Tarayyar Najeriya, inda ta ziyarci jihar Bauchi bayan Maiduguri kuma shugaban sashen hausa ya gana da wanda ya lashe gasar Bundesliga.
Makaho mai cibiyar koyar da masu idanu sana'a
Abubakar ya yaye dalibai fiye da dubu kawo yanzu kuma a yanzu akwai kusan dalibai 400 da yake koya musu sana'o'in.
Nadin sabon shugaban hukumar zaben Najeriya
A Najeriya gwamnatin kasar ta nada sababbin shugabanni a hukumar zaben kasar.
Zaben Najeriya: An kafa dokar hana fita a Bauchi
Zaben Najeriya: An kafa dokar hana fita a Bauchi
An kai hari a jihar Bauchi
An kai hari a jihar Bauchi
An kone wata budurwa a Bauchi
An kone wata budurwa a Bauchi
Matsalar jefe-jefen da akewa 'yan PDP a Najeriya
Matsalar jefe-jefen da akewa 'yan PDP a Najeriya
Najeriya-Amfani da mata wajen kai hari
Al'ummar Najeriya na ci gaba da nuna damuwarsu dangane da karuwar amfani da mata wajen kai hari
An samu fashewar bam a kasuwar Bauchi
Rahotanni daga jihar Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya na cewar bam ya tashi a babbar kasuwar jihar wanda ke kan gaba wajen samun cinkoson mutane.
Rashin adalci na daga cikin musabbabin rikicin Najeriya
Babban taron neman zaman lafiya da habaka tattalin arzikin arewa maso gabashin Najeriya ya yi kira da hada kai da gudanar da kyakkyawan shugabanci don magance matsalar rashin tsaron.
Shugabanni a Najeriya sun yi Allah wadai da tagwayen hare-haren Kaduna
Shugaban kasa Goodluck Jonathan da jagororin adawa sun yi tir da hare-haren da suka hallaka da dama suka kuma kusa rutsawa da Janar Muhammadu Buhari mai ritaya da Sheikh Dahiru Bauchi
Wata fashewa ta hallaka mutane 10 a Bauchi
Tashe-tashen bama-bamai na ci gaba da kassara lamura a yankin arewacin Najeriya
Ranar ma'aikata a Bauchi Najeriya
Su ma ma'aikata a Bauchi ba a barsu a baya ba wajen gudanar da bikin don gabatar da korafe-korafensu.
Matakan yaki da ta'addanci a Bauchi
Wasu al'ummomi a kananan hukumomin Ganjuwa da Darazo a jihar Bauchi na zaman fargaba saboda da wasu mutanen da ba'a tantance ko su wanene ba dake zaune a dazuzzukan yankin. yanki
Matakan yaki da ta'addanci daga hukumomi a Bauchi
Wasu al'ummomi a kananan hukumomin Ganjuwa da Darazo a jihar Bauchi na zaman fargaba saboda da wasu mutanen da ba'a tantance ko su wanene ba dake zaune a dazuzzukan yankin. yanki
PDP ta sami sabon shugaba
Kwamitin zartaswa na jam'iyyar PDP ya zabi tsohon gwamnan Bauchi, Ahmed Adamu Mu'azu a matsayin sabon shugaban jam'iyar PDP dake mulki a Najeriya
Jam'yyar PDP ta sami sabon shugaba
Kwamitin zartaswa na jam'iyyar PDP a Najeriya Litinin ta zabi tsohon gwamnan Bauchi, Ahmed Adamu Muazu a matsayin sabon shugabanta da zai yi kokarin hade kan 'ya'yanta
Hukuncin bulala saboda luwadi
Wata kotun Musulunci da ke Bauchi, ta yanke wa wani matashi ɗan shekaru 20 da haihuwa hukuncin bulala bayan amsa laifin luwaɗi.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 4
Shafi na gaba