1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Dandalin Matasa 05.03.2026

March 23, 2026

A kowace shekara idan aka shiga watan Azumi na Ramadana, da yawa daga cikin matasa kan yi turuwa zuwa shan ruwa a masallatai, musamman a garuruwan da ake ware kudade domin ciyar da masu Azumi.

https://p.dw.com/p/59slP