You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Iran ta kalubalanci matakin Amurka game da baki
Iran ta yi Alla-wadai da matakin Amurka na sanya kasar cikin jerin kasashen da ta hana shiga Amurka.
Jaridun Jamus: Ambaliya a Mokwa, Najeriya
Ambaliyar ruwa a Najeriya da matakin Trump na haranta wa wasu kasashen Afirka shiga Amurka sun dauki hankali.
Illar haramcin tafiye-tafiye a dangantakar Amurka da Afirka
AU ta maida martani a kan sabon haramcin tafiye-tafiye na shiga Amurka da shugaba Dolad Trump ya ayyana.
Merz ya bukaci Trump ya takawa Rasha birki
Ko shugaban Amurka Donald Trump zai fito fili ya soki Rasha, dangane da yakin da ta ke da Ukraine sama da shekaru uku?
NATO: Kashe kaso biyar cikin 100 a fannin tsaro
NATO na gab da cimma burin da kasashe mambobinta suka sa a gaba kan tsaro, na kara yawana kudin da suke kashewa.
Ko martanin Tarayyar Afirka zai yi tasiri ga Trump?
Tarayyar Afirka AU ta ce, ta damu matakin Amurka na haramtawa al'ummomin wasu kasashen Afirkan shiga kasarta.
Donald Trump ya haramta wa 'yan kasashe 12 shiga Amurka
Ko a 2017 Mr Trump ya aiwatar da matakin ga wasu kasashen musulmi, bisa goyon bayan babbar kotun Amurka.
Merz na Jamus zai gana da Trump na Amurka
Shugaba Donald Trump da Friedrich Merz za su tattauna batutuwan tattalin arziki da haraji da kuma yakin Ukraine da Rasha
Kotun kolin Amurka ta ba wa Trump damar korar baki
Shirnin Trump na korar baki daga Amurka ya samu amincewar kotun koli
Akwai sulhu tsakanin EU da Amurka a kasuwanci?
Tarayyar Turai EU, ta ce tilas yarjejeniyar sulhunta rikicin kasuwanci tsakaninta da Amurka ta zama ta har abada.
Shirin Safe 30.05.2025
Shirin Safe 30.05.2025
AfD na son karfafa Addinin Kirista a Jamus
Masu matsanancin ra'ayi da ke siyasa a Jamus da kasashen Turai zuwa Amurka, sun nuna muhimmancin kare addinin Kirista.
Shugaba Putin ya na 'wasa da wuta' -Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da ba don shi ba, da abubuwa marasa dadi da yawa sun faru da Rasha.
Trump ya amince da jinkirta karin haraji kan kasashen EU
Da farko shugaban na Amurka Donald Trump ya fada cewa sabon harajin na kaso 50% zai fara aiki ne a watan Yuni.
Martanin Afrika ta Kudu a kan ganawar Trump da Ramophosa
Al'ummar Afirka ta Kudu sun soki zargin shugaban Amurka lokacin ganawarsu da Ramaphosa
Akwai tasiri a ganawar Ramaphosa da Trump?
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya gana da takwaransa Donlad Trump na Amurka, a fadar gwamnati ta White House.
EU za ta dage wa Siriya dukkan takunkumi
EU za ta dage wa Siriya dukkan takunkumi
Kotu ta yarda Trump ya kori yan Venezuela
Kotu ta amince wa Trump cire kariya ga yan Venezuela
Guguwa ta halaka sama da mutum 20 a Amurka
Guguwar mai rikitarwa ta afka wa jihohin Missouri da Kentucky bayan ta rushe gidaje da haddasa dauke lantarki.
Shugabannin Turai sun amince da yi wa Rasha taron dangi
Shugabannin Turai sun yi wani taro a Tirana babban birnin kasar Albaniya tare da amincewa su dauki mataki kan Rasha.
UAE za ta zuba jari na dala triliyan 1.4 a Amurka
Trump ya gana da shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa Mohammed bin Zayed Al Nahyan tare da cimma zuba jari na biliyoyi.
Tasirin cire takunkumin Amurka a Siriya
Shugaba Donald Trump na Amurka, ya gana da takwaransa na Siriya Ahmad al-Sharaa a birnin Riyadh na Saudiyya.
Shugaba Trump da al-Sharaa za su yi ganawar keke da keke
Donald Trump da al-Shara za su gana bayan janye takunkumin karayar tattalin arziki ga Siriya
Doland Trump ya dage takunkumin da Amurka ta sanya wa Siriya
Shugaban na Amurka ya ce zai bai wa Siriya damar tsayawa a kan kafafunta, bayan bukatar da Mohammed bin Salman ya mika.
Gabas ta Tsakiya: Ko Trump zai kawo sulhu?
Ko ziyarar shugaban Amurka Donald Trump ta farko a wasu kasashen Gabas ta Tsakiya, za ta kawo karshen rikici a yankin?
Shirin Safe 13.05.2025
Shirin Safe 13.05.2025
Trump na ziyara a kasashen Gabas ta Tsakiya
Ana sa ran Trump zai rattaba hannu da Saudiyya da Qatar da kuma Hadaddiyar Daular Larabawa kan zuba jari na biliyoyi.
Trump ya kare matsayin karbar jirgin Qatar
Kyautar jirgi daga Qatar zuwa ga Amurka na ta da kura
Kalubalen Merz a siyasar kasashen waje
Akwai tarin kalubale na manufofin ketare, wadanda sabon shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz zai iya fuskanta.
Sojojin Indiya da Pakistan sun yi musayar wuta a Kashmir
Rikicin ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 43, inda Pakistan ta rasa mutane 31 yayin da Indiya ta yi rashin mutane 12.
Ganawar Amurka da Kanada
Shugaban Amurka ya gana da Firaministan Kanada yayin da kasashen ke takun saka kan harkokin kasuwanci.
Shirin Yamma 05.05.2025
Shirin Yamma 05.05.2025
Amurka ta nemi Turkiyya don kawo kasrhen yakin Ukraine
Gwamnatin kasar Amurka ta nemi taimakon Turkiyya domin hada karfi wajen ganin an kawo karshen yakin Rasha da Ukraine.
Ruwanda na shirin karbar wadanda Amurka za ta sallama
Kasar Ruwanda na shirye-shiryen game da karbar wadanda AMurka ta shirya sallama daga kasar bayan zuwan gwamnatin Trump.
Trump ya lafta harajin kashi 100% ga fina-finan Hollywood
Trump ya ce lafta wa kamfanonin da ke zuwa ketare shirya fina-finai haraji zai farfado da masana'antar Hollywood.
'Yancin aikin jarida ya samu nakasu a duniya
Aikin jarida a kasashe da dama na duniya ya yi matukar samun koma baya, a cewar kungiyar 'yanjarida ta duniya.
Trump ya kori mai ba shi Shawara kan Tsaro
Shugaban na Amurka Donald Trump ya ce zai nada korarren jami'in nasa a matsayin Jakadan Majalisar Dinkin Duniya.
Mike Waltz zai ajiye mukaminsa
Mai bai wa Trump shawara kan tsaron kasa Mike Waltz zai ajiye mukaminsa
Na yi abinda ba a taba yi ba a kwanaki 100 - Trump
Kwanaki 100 na mulkin shugaba Donald Trump sun kasance masu cike da sauye-sauye ga tattalin arzikin duniya.
Trump ya cika kwanaki 100 a karagar mulki
Trump ya takaita diflomasiyya tsakanin Amurka da Afirka
Carney ya ci zaben firaministan Canada da zai kafa gwamnati
Carney ya ce Canada ba za ta taba mantawa da cin amanar da Amurka ta yi mata ba, kuma za ta yi nasarar yakin kasuwanci.
Hukumar tallafin abinci ta MDD za ta rage ma'aikatanta
Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirin rage ma’aikatanta da kashi 25 zuwa 30 cikin 100.
Canada na zaben gwamnati da za ta tabbatar da makomar kasar
Al'ummar kasar Canada na kada kuri'a don kafa sabuwar gwamnati da za ta tunkari barazanar mamayen Amurka.
Trump ya soke ayyukan hukumar bunkasa ci gaba a Afirka MCC
Trump ya dakatar da ayyukan hukumar MCC bisa shawarar Elon Musk da ke sanya ido kan yi wa hukumomin gwamnati garambawul.
IMF: Karin haraji zai dakushe tattalin arzikin duniya
IMF: Karin haraji zai dakushe tattalin arzikin duniya
Donald Trump na shirin cika kwanaki 100 a kan mulki
Trump na daf da cika kwanaki 100 a kan madafun mulki
Amurka ta ce za ta daidaita da Turai a kan sabon harajinta
Rikicin harajin Amurka da kasashen duniya barazana ga Afirka
Rikicin harajin Amurka da kasashen duniya na zama barazana ga kasashen Afirka.
EU za ta kara haraji ga manyan kamfanonin fasahar Amurka
Kungiyar EU za ta kara haraji ga manyan kamfanonin fasahar Amurka.
Trump: Karin haraji na cike da kalubale
Karin kudin harajin kayayyakin da ke shiga Amurka ga kasashe musamman ma China na tattare da kalubale.
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 22
Shafi na gaba