Halitta da MuhalliAfirkaKamfanin da ke amfani da bawon kwakwa don yin gawayiTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoHalitta da MuhalliAfirkaAbubakar Said Saad AH/SB04/03/2026April 3, 2026Kamfanin na amfani da bawon kwakwa ne wajen samar da gawayi mai inganci, wanda ke taimakawa tsaftace muhalli tare da rage sare bishiyoyi da ake yi domin samar da gawayi na gargajiya.https://p.dw.com/p/5BUngTalla