1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
LafiyaNijar

Lafiya Jari: 23.12.2025

December 26, 2025

Sannu a hankali masu dauke da cutar koda na dada karuwa a Jamhuriyar Nijar, sakamakon dalilai da dama da likitoci suka bayyana. Wadanne irin dalilai ne? Shirin Lafiya Jari ya leka jihar Maradi a Jamhuriyar ta Nijar.

https://p.dw.com/p/55zyr