Al'aduAfirkaMatashiya mai wakar baka a KanoTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduAfirkaMuhammad Bello Dabai Saad Abubakar/SB09/17/2025September 17, 2025Arewacin Najeriya, a mafi yawancin lokuta an riga an shimfida hanyar da matasa yan mata za su bi wanda bai wuce likitanci ko koyarwa ko ko lauya ba. Amma Hidaya Mahmud, 'yar shekaru 20 daga Kano, ta zabi wata hanya ta daban, ita ce wakar baka.https://p.dw.com/p/50a2YTalla