You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Paul Biya
Biya dan siyasa ne a Jamhuriyar Kamaru kuma ya dare kan kujerar shugabancin kasar a shekarar 1983.
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Kamaru: Mataimakin shugaban kasa ko rikici?
Kamaru: Mataimakin shugaban kasa ko rikici?
A Kamaru ana ci gaba da cece-kuce kan wanda shugaban kasa Paul Biya zai nada mataimakinsa.
Kamaru: Mece ce makomar siyasa?
Kamaru: Mece ce makomar siyasa?
Issa Tchiroma Bakary da ya yi ikirarin lashe zaben shugaban kasa Kamru, ya nada Alice Nkom a matsayin kakakinsa.
Gyaran kundin zabe ne mafita a Kamaru?
Gyaran kundin zabe ne mafita a Kamaru?
Shugaba Paul Biya ya fara wa'adin mulikinsa na takwas da tattauna yiwuwar kwaskware kundin tsarin mulkin kasar.
Kamaru: Sau nawa Paul Biya zai yi mulki?
Kamaru: Sau nawa Paul Biya zai yi mulki?
Shekaru 43 da suka gabata Shugaba Paul Biya ya dare madafun iko a Kamaru, a yanzu an rantsar da shi a karo na takwas.
Harkokin kasuwanci sun tsaya bayan zaben Kamaru
Harkokin kasuwanci sun tsaya bayan zaben Kamaru
Jama'a a Kamaru na kokawa sakamakon harkokin Kasuwanci da suka tsaya cak a musamman a Douala cibiyar kasuwancin kasar .
Sharhi: Kauce wa rikicin bayan zabe a Kamaru
Sharhi: Kauce wa rikicin bayan zabe a Kamaru
Hanyar da gwamnati za ta kwantar da hankali a Kamaru ita ce kwaskware kudin tsarin zabe da gudanar da shugabanci na gari
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Tattalin arzikin Kamaru na tafiyar hawauniya a mulkin Biya
A daidai lokacin da Paul Biya ke cika shekaru 42 a mulkin Kamaru, kashi 23% na al'ummar kasar na rayuwa a cikin talauci.
Duk abin da ya shafi (152) wannan maudu'i