1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Shin ana take hakkin dan Adam?

Uwais Abubakar Idris SAU/LMJ
December 10, 2025

Kungiyar Kare Hakkin dan Adam ta Kasa da Kasa Amnesty International ta ce, shekara ta 2025 ta kasance wadda aka take wa 'yan Najeriya da dama hakkinsu na yin rayuwa ba tare musgunawa ko jefa su ga halaka ba.

https://p.dw.com/p/552Jd