SiyasaAfirkaShin ta yaya matasa ke bayyana ra’ayoyinsu siyasar Afirka?To view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaAbubakar Said Saad SB06/09/2026June 9, 2026Yayin da matasa ke da rinjaye a yawan jama’a a nahiyar Afirka sau da dama muryoyinsu ba sa samun tasiri a harkokin siyasa. Sai dai wasu matasa sun fara nemo hanyoyin isar da sakonninsu. Shin matasa a kasarku na taka rawahttps://p.dw.com/p/5F5DtTalla