1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Rikice-rikiceNa duniya

Su waye ke amfana da yaki a duniya?

Abdoulaye Mamane Amadou Abdul-Raheem Hassan /LMJ
May 13, 2026

Yayin da barnar da makamai masu linzami da asarar rayuka a fagen daga ke shiga kanun labarai, a gefe guda yake-yaken na azurta wasu a bayan fage. Yanzu tambayar da ake bukatar amsarta ba ta ko yaki na samar da riba ba ce, tambaya ce ta wane ne ya fi amfana da shi?

https://p.dw.com/p/5DjI7