1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: 25.09.2025

September 25, 2025

Ousmane Dembélé na kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain dan shekara 28 daga kasar Faransa ne, ya lashe kambun dan wasan kwallon kafa mafi lwazo a duniya wato Ballon d’Or. Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci, ya yi nazari kan nasara da daukaka.

https://p.dw.com/p/514HY