Salon rayuwaAfirkaDandalin Matasa: 26.03.2026To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaAfirkaAbdulkarim Muhammad Abdulkarim SB03/26/2026March 26, 2026https://p.dw.com/p/5BAk6TallaNazari da tarin binciken masana a matakai daban-daban, sun tabbatar da cewa babban dalilin da ke ingiza matasa aikata munanan laifuka a duniya shi ne ta'ammali da miyagun kwayoyi.