1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaGabas ta Tsakiya

Isra'ila ta kwace sansanin Beaufort na Lebanon

Abdourahamane Hassane
May 31, 2026

Majiyoyin diflomasiyya sun ce kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani taron gaggawa bisa bukatar Faransa bayan da sojojin Isra'ila suka kwace wani sansanin soja na Crusader Beaufort.

https://p.dw.com/p/5EcqD
Hoto: Marwan Naamani/ZUMA/dpa/picture alliance

Sojojin na Isaraila sun kwace sansanin ne a  lokacin wani  farmakin da suka kai ta  ƙasa  a kudancin Lebanon,

 Kama sansanin ya biyo bayan kwanaki da dama na fafatawa da 'yan ƙungiyar Hezbollah a garuruwan da ke kewaye.

 taron na MDD zai gudana ne nan take; bayan wani taron gaggawa da RomaniYa ta buƙata bayan wani Jirgin sama marasa matuki ya fado kan wani gini a Romaniya, kusa da kan iyaka da  Ukraine,a daren 28 zuwa 29 ga  watan Mayu.