Al'ummaAfirkaWani matashi a Zamfara da ya kirkiri mutum-mutumin da ke alaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'ummaAfirkaAbubakar Said Saad Yusuf Ibrahim Jargaba /SB04/14/2026April 14, 2026Wani matashi dan shekara 19, Abdulbasid Dauda daga Jihar Zamfara, ya kirkiri wata fasahar mutum-mutumi mai alamta gobara domin rage hadarin tashin gobara a cikin al‘ummarsa. Wannan mutum-mutumi na aika sako ne kai tsaye https://p.dw.com/p/5C6dzTalla