You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Sabon kudirin zaman lafiya game da yakin Iran
Iran ta mika sabon kudiri kan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka.
Isra'ila ta ce tsagaita yakin Iran ba ta shafi Lebanon ba
Isra'ila ta ce wajibi Iran ta bude mashigin Hormuz ta dakatar da kai hari ga Amurka da Isra'ila da kawayen Amurka a Gulf
An samu yamutsi a wasan kwallon kafar Spain da Masar
Ana binciken magoya bayan Spain kan kalaman wariya.
Mahaifiyar El-Rufai ta rasu
Mahaifiyar El-Rufai ta rasu yayin da yake tsare a hannun hukumomin Najeriya.
Jirgin Lufthansa ya yi saukar gaggawa a Masar
Da farko an tsara jirgin zai tafi Saudiyya ne amma daga bisani aka karkatar da shi zuwa Alkahiran Masar saboda tsaro.
Shugaban Masar ya sauya ministan tsaron
An nada sabon ministan tsaron a kasar Masar cikin wani sauyi da aka samu a majalisar zartaswa.
Sake bude mashigar Rafah zai taimaki Gaza?
Motocin dakon kaya da suka jima a tsaye kan iyakar mashigar Rafah, sun fara shiga Zirin Gaza bayan sake bude ta.
Masar: Karuwar kashe zawarawa da ke karbar kudin ciyarwa
Al'umma na nuna takaicinsu da yawaitar kashe mata zawarawa da tsoffin mazajensu ke yi saboda rikicin ciyarwa.
Shirin Yamma: 14.01.2026
AFCON: Zagayen dab da na karshe
Côte d'Ivoire mai rike da kambu ta yi bankwana da gasar AFCON ta 2025.
Morocco ta samu tsallakawa zuwa zagaye na gaba na AFCON
Najeriya wadda tuni ta shiga wannan mataki na 'yan 16, a Talatar nan za ta yi wasanta na karshe a rukuni da Uganda.
Isra'ila ta amince da Somaliland a masayin kasa
Isra'ila ta zaman kasa ta farko da ta amince da yankin Somaliland da ya balle a matsayin kasa.
Masar na son a kara tasirin Afirka a kwamittin sulhu na MDD
Masar ta bukaci MDD ta kara girman rawar da Afirka take takawa a duniya.
Labarin Wasanni: Ya ta kaya a karshen mako?
Rivers United ta Najeriya ta sha kashi a hannun Pyramids ta Masar, a gasar cin kofin zakarun kwallon kafa na Afirka.
Taba Ka Lashe: 12.11.2025
Bayan shekaru ashirin na aiki da kuma jinkiri marasa adadi, a karshen an bude babban gidan tarihi na Masar ga jama'a.
Gaza: Ko Masar da EU na da rawar takawa?
Kungiyar EU da shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi ya za su tattaunawa, kan yadda za a sake bude mashigar Rafah.
Ganawa tsakanin Masar da Turai
Shugaban Masar yana ganawa da shugabannin hukumar Tarayyar Turai.
Jaridun Jamus : 17.10.2025
Za a dade ana tunawa da dan gwagwarmayar neman sauyi na Kenya Raila Odinga.
Fatar samun zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
Bayan musayen fursunonin da Hamas ta yi da Isra'ila, a Gabas ta Tsakiya ana yin fatar samun zaman lafiya.
Isra'ilawan da Hamas ta saki sun isa Tel-Aviv
Mutanen Isra'ila 20 da Hamas ta saki sun isa birnin Tel-Aviv
Shugabannin za su hadu a Masar a kan Zirin Gaza
Shugabanni kasashen duniya na shirin babban taron koli kan zaman lafiyar Zirin Gaza wanda zai gudana a kasar Masar.
Masar za ta shirya taro kan makomar Gaza
Masar za ta jagoranci taro kan Gaza, bayan fara aiwatar da shirin Trump na kawo karshen yaki tsakanin Isra'ila da Hamas.
Isra'ila da Hamas sun amince su tsagaita wuta a Gaza
Isra'ila da Hamas sun amince shirin zaman lafiya na Trump
Isra'ila na alhinin harin Hamas na 7 ga Oktoba
'Yan uwa na alhinin wadanda suka mutu a harin Hamas na ranar 7 ga watan Oktoba na shekarar 2023 a Isra'ila.
Me zai faru a tattaunawar rikicin Gaza a Masar?
Shugaban Trump ya bukaci masu shiga tsakani su "hanzarta” cimma yarjejeniyar kawo karshen rikicin Gaza
Wakilan Isra'ila da Hamas zasu yi ganawar keke da keke
Majiyoyin Isra'ila sun ce akwai fursunonin yakin kasar 48 da ke hannun Hamas da kuma ake hasashen cewa ashirin na raye.
Fafutukar neman tsagaita wuta a Sudan
Kasashe duniya na neman a kafa gwamnatin rikon kwarya a Sudan
Masar ta yi canjaras da Burkina Faso a kwallon kafa
Masar na neman rasa tikitin gasar kwallon kafar duniya na 2026 bayan karawarta da Burkina Faso.
Qatar da Masar na jiran ra'ayin Isra'ila kan yakin Gaza
Sharuddan sun kunshi tsagaita wuta ta tsawon kwanaki 60, sai sakin wasu fursunonin yaki da Hamas ta yi garkuwa da su.
Gaza: An mika wa Hamas sabon daftarin yarjejeniya
Hamas ta karbi sabon daftarin yarjejeniyar tsagaiata wuta a Gaza
Mai sabuwar dokar hayar Masar ta tanada?
Mazauna gidan haya a gidajen da aka kayyade musu farashi tun shekaru 70 da suka gabata a Masar, na fuskantar barazana.
An gaza sasanta Isra'ila da Hamas a Qatar
An gaza samun nasarar sasanta Isra'ila da Hamas a Qatar bayan da shigar Masar da Qatar.
Wani jirgin ruwa ya kife a teku a Masar
Hukumomi a Masar sun ba da labarin wani hadarin jirgin ruwa da ya auku a Tekun Bahar Maliya.
Sakamakon gasar wasannin FIFA Club World Cup 2025
Nan gaba a wannan Lahadi Bayern Munich ta nan Jamus za ta kece raini da Auckland City ta kasar New Zealand.
Masar da Qatar na matsa kaimi don tsagaita wuta a Gaza
Kasashen biyu suka ce har yanzu basu daina kokari don ganin an samu zaman lafiya a Gaza ba.
Hukumomin Girka sun kama masu safarar mutane a Turai
'Yan sandan Girka sun tsare wasu mutane 20 da ake zargin 'yan kungiyar masu safarar mutane ne.
Zirin Gaza: Trump ya yi amai ya lashe
A wani abu da ke kama da Donald Trump ya lashe amansa, ya bayyana cewa babu wanda zai kori Falasdinawa daga Gaza.
Kasashen OIC sun goyi bayan Masar kan gina Gaza
Kungiyar kasashen mai mambobi 57 ta ce kudurin Masar na sake gina Gaza shi ne mafi dacewa ba na shugaban Amurka ba.
Masar: Ya makomar Gaza za ta kasance?
Taron Kasashen Larabawa kan sabuwar makomar Zirin Gaza, wanda shugaban Amurka Donald Trump ya lashi takobin mallaka.
Kasashen Larabawa sun soki Israila kan Gaza
Masar da Saudiyya sun soki Isra'ila kan hana shigar da kayan agaji Gaza
Masar: Ya kamata a sake gina Zirin Gaza
Masar ta yi kira ga al'ummomin kasa da kasa, su karbi shirin sake gina Zirin Gaza na Falasdinu da yaki ya daidaita.
Jinkirta taron kasashen Larabawa
An jinkirta taron kasashen Labarawa kan yankin zirin Gaza na Falasdinu daga makon gobe zuwa wata mai zuwa na Maris.
Hamas ta amince da sakin Isra'ilawa 3 da ta yi garkuwa da su
Kasashen Masar da Qatar ne suka jajirce wajen ganin an cimma wannan masalaha ta kawo karshen yakin Gaza na watanni 15.
Goyon bayan Trump a kan Gaza barazana ne ga yarjejeniya
Masar ta ce goyon bayan matakin Trump a kan Gaza da Isra'ila ke yi na zama barazana ga yarjejeniyar da aka cimma.
Gaza: Trump ya bukaci Masar da Jordan su karbi Falasdinawa
Shugaban Amurka ya bukaci Masar da Jordan su karbi Falasdinawa da suka rasa gidajensu a Zirin Gaza.
Motoci 280 na kayan agaji sun shiga Gaza
Ana ci gaba da shigar da kayan agaji zuwa Gaza
Zirin Gaza: Ko an kawo karshen yaki?
Martani kan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Zirin Gaza, bayan yakin watannin 15 tsakanin Isra'ila da kungiyar Hamas.
Eyimba ta Najeriya ta fara farfadowa a Confederation Cup
Al Hilal ta Sudan na jan zare a gasar zakarun kwallon kafa na Afirka, Eyimba ta Najeriya ta farfado a Confederation Cup.
Shirin Rana 29.12.2024
Shirin Rana 29.12.2024
Kifi ya kashe wani 'dan yawon bude ido a Masar
Ma'aikatar muhalli ta Masar ta ce wani kifi ya kashe wani 'dan yawon bude ido a wajen shakatawa na Marsa Alam a Masar.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 19
Shafi na gaba