SiyasaAsiya
Koriya ta Arewa ta yi kwajin makami
January 27, 2026
Talla
Wannan mataki na Koriya ta Arewa ya zo lokacin da ake shirin zaman tattaunawa ta siyasa tsakanin kasar da kuma Koriya ta Kudu. Ita dai Koriya ta Kudu ta ce sojoji kasar suna shirye da murkushe duk wata barazana daga Koriya ta Arewa.
Masana na ganin cewa Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa yana amfani da makaman ne domin samun karin ta cewa duk wani lokacin zaman tattaunawa tsakanin bangarorin na Koriya ta Arewa da Koriya ta Kudu.