You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Afirka ta Kudu ta kori baki dubu uku 'yan kasashen Afirka
Ghana da Najeriya da wasu kasashen Afirka sun fara kwashe mutanensu sakamakon zanga-zangar adawa da baki 'yan Afirka.
Tsohon janar din Najeriya ya rasu a hannun 'yan bindiga
Janar Rabe Abubakar ya rasu a hannun 'yan bindiga.
Ina tasirin dimukaradiyyar Najeriya?
Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya ce an yi nisa a kokarin kai karshen rashin tsaro da sake gina tattalin arziki.
Korarrun 'yan Najeriya sun iso Legas daga Afirka ta Kudu
An fara jigilar 'yan Najeriya daga Afirka ta Kudu sakamakon rikicin korar baki da kuma rashin iznin zama a kasar.
'Yan sandan jiha zasu magance rashin tsaro?
Majalisar Najeriya ta amince da dokar kafa ‘yan sandan jihohi domin shawo kan matsalar rashin tsaro da ta yi katutu.
Rukunin farko na 'yan Najeriya sun dawo daga Afirka ta Kudu
Rukunin farko na 'yan Najeriya sun dawo daga Afirka ta Kudu sakamakon zanga-zangar adawa da bakin haure
Rahoton IMF kan karuwar talauci da hauhuwar kaya a Najeriya
Rahoton IMF kan karuwar talauci da hauhuwar kaya a Najeriya
IMF: Talauci da hauhawar kaya na karuwa a Najeriya
Talauci ya mamaye 63% na al'umma, yayin da 'yan Najeriya miliyan 27 ke cikin matsalar rashin isasshen abinci, in ji IMF.
Shirin Safe 10.06.2026
Shirin Safe 10.06.2026
Zaben fidda gwani na manyan jam’iyyun siyasa a Najeriya
Zaben fidda gwani na manyan jam’iyyun siyasa a Najeriya ya bar baya da kura.
Najeriya: Sabon matakin magance rashin tsaro
Gwamnatin Najeriya ta karkata zuwa ga rundunar kare daji, a wani mataki na shawo kan matsalar tsaro da ta'addanci.
Matasa a Najeriya na amfani da fasaha da siyasa
Matasa a Najeriya na amfani da fasaha da siyasa wajen neman sauyi
Shirin Safe 09.06.2026
Kyamar baki: Najeriya za ta yi martani
Ya zuwa yanzun dai 'yan Najeriyar kusan dubu daya ne suka bayyana aniyarsu ta barin Afirka ta Kudu don kaucewa barazana.
An ceto mutane 360 da Boko Haram suka sace a Borno
Sojoji sun kubutar da mutane 360 da Boko Haram suka sace a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
'Yan sanda a Najeriya sun dauki matakan dakile cutar Kwalara
'Yan sanda a jihar Bornon Najeriya sun sanar da tsaurara matakan tsaftar muhalli domin dakile yaduwar cutar kwalara
Shirin Rana 06.06.2026
Shirin Rana 06.06.2026
Najeriya: Magance rikicin manoma da makiyaya
Hukumomi a Najeriya na daukar matakan magance rikicin manoma da makiyaya
Najeriya za ta debe mutane fiye da 1,000 daga Afirka ta Kudu
An fara tantance 'yan Najeriya da za a kwaso bisa amincewarsu, bayan tsanantar harin kin jinin baki a Afirka ta Kudu.
Najeriya: Tasirin yakin Libiya kan rashin tsaro
Majalisar Dinkin Duniya ta ce, makaman da aka yi amfani da su a Libiya sun kare a Najeriya bayan rushewar kasar a 2011.
Dandalin Matasa: 04.06.2026
Shirin Dandalin Matasa, ya yi nazari kan abin da da ke hana gwagwarmayar matasa musamman ta siyasa a Afirka tasiri.
'Yan bindiga sun sace dalibai a Zamfara
'Yan bindiga sun sace dalibai bakwai a Kauran Namoda da ke jihar Zamfara a Najeriya.
Shirin Safe 03.06.2026
Shirin Yamma: 02.06.2026
Shirin Rana: 02.06.2026
Da yawun 'yan PDP muka ba wa Jonathan takara
Tsagin jam'iyyar PDP da Kabiru Tanimu Turaki ke jagoranta da yawun 'yan PDP suka ba wa Goodluck Jonathan takara kana ya
Shin Afirka za ta iya raya tafarkin dimukuradiyya?
Yayin da sojoji suka karbe mulki a wasu kasashen Afirka, a waje guda al'umma na nuna rashin amanna da dimukuradiyya.
Satar dalibai: Ko-in-kula ga Borno, matakai ga Oyo
Martanin gwamnatin Najeriya ya bambanta dangane da matakan da take dauka bayan sace yaran makaranta a Borno da na Oyo.
Najeriya: Kungiyar malamai NUT ta kira yajin aiki
Kungiyar malaman makaranta NUT a Najeriya ta kira yajin aiki kan sace dalibai a Jihar Oyo
Shirin Rana 31.05.2026
Shirin Safe 31.05.2026
Shirin Safe 31.05.2026
Shirin Rana 30.05.2026
Shirin Safe 30.05.2026
Shin Najeriya tana iya kare kanta daga Ebola?
Ana dai yi wa Najeriya ganin kasar da ke iya shiga sahu sakamakon rashin inganatccen matakan kula da lafiya a kasar.
Darasin Rayuwa: 27.05.2026
Rashin jituwan na samuwa ne yayin da aka garkame waya da bayanan sirri ko goge tattaunawa ko yin chatting a cikin dare.
Kano: Wa ye zai yi wa jam'iyyar NDC takara?
Magoya bayan 'yan takarar gwamna a jam'iyyar NDC a jihar Kano, sun bayyana ra'ayoyinsu kan wanda ya fi cancanta.
Shirin Yamma 27.05.2026
Shirin Yamma 27.05.2026
Yadda shugaba Tinubu ya halarci sallar idi a Legas
A bana, Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin babbar sallah a birnin Legas.
Najeriya: Yaushe za a daina zubar da jini?
Hukumar Kare Addinai ta Amurka ta ce, kimanin kungiyoyin Fulani kusan 30,000 na yin kisa da zubar da jini a Najeriya.
Sallar idi da Kashim Shettima
Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya halarci sallar idi a Maiduguri
Shirin Safe: 27.05.2026
Shirin Yamma 26.05.2026
Jonathan na iya shiga zaben Najeriya
Babbar nasara ga kokari na takara a zabe na badi, wata kotu a Abuja ta ce tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan.
Shirin Safe 26.05.2026
Shirin Yamma 25.05.2026
Shirin Yamma 25.05.2026
Shirin Rana 25.05.2025
Shirin Safe 25.05.2026
Shugaba Tinubu ya zama dan takarar APC a 2027
Jam'iyyar APC ta zabi shugaban Najeriya Bola A. Tinubu a hukumance, a matsayin wanda zai sake tsaya mata takara a 2027.
Shirin Yamma 22.05.2026
Shirin Yamma 22.05.2026
Najeriya: Ta ya ya za a magance satar dalibai?
Mayakan Boko Haram ne ke da alhakin sace wasu yara dalibai a makarantu dabam-dabam yayin wani hari kudancin Najeriya.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 200
Shafi na gaba